ABNA24 : Kungiyar ta kara da cewa fursinonin guda 60 ‘ya’yan kungiyar “Palastininan Salvetion Front ce” a kasar Falasdinu da aka mamaye.
Kungiyar daga karshe ta bayyana cewa a halin yanzu gwamnatin yahudawan sahyoniyya tana tsare da Falasdina wa 4,800 ne, 41 daga cikinsu mata ne, 140 yara kananan ‘yan kasa da shekaru 18. Sannan akwai wasu 340 wadanda tun lokacinda aka kamasu ba’a bayyana masu laifin da suka yi ba. Kuma ba’a gurfanar da su a gaban kotu ba.
342/